DANDALIN YADA ILIMIN AHLUL-BAYT
DANDALIN YADA ILIMIN AHLUL-BAYT

DANDALIN YADA ILIMIN AHLUL-BAYT

BABBAR KYAUTA

                                                                                          D’ANKA  KYAUTAN UBANGIJI NE

 

Da na gari, kamar turare ko fulawa ne wanda Allah madaukaki ya bayar dashi ga bawansa (domin nuna soyaiya da kyautatawa),     kuma y’ay’aye suna samarda farin ciki da nishadi a rayuwar iyayensu, suna canza zamantakewar iyali daga yanayi daya mai ginsarwa zuwa yanayi mai dadi.

A lokacinda dariyan yaro ta rinjayi shiru a cikin gida zaka samu wannan gida yana dauke da wani yanayi mai kama da kanshin fure a cikin wani lambu.

Danda na gari yana zama sanadiyyar farin-cikinmu a lokacinda muke da karfi da samartaka, kuma ya zama sanda wadda zamu dogara da ita a lokacinda muka tsufa.  Yakan kore mana kadaici kuma ya zama sanadiyyar yafiyar zunubanmu a ranar kiyaama.

 

Imam ridha (a.s) ya ce:

 

“ da,  wata(babbar) kyautace da Allah ya baiwa mutum a rayuwarsa”.



kamar yanda  muka sani , kowane ,mutum yana da wazifa akan ni'imar da Allah madaukaki yayi mashi to akan ni'imar haihuwa ma Allah zai tambaye mu.   



zamu ci gaba****************

نظرات 0 + ارسال نظر
امکان ثبت نظر جدید برای این مطلب وجود ندارد.