-
(TAKAITACCEN TARIHIN IMAMI NA BIYAR (5) ACIKIN JERIN IMAMAN AHLIL BAITI (Imam Bakir) (AS
سهشنبه 14 فروردین 1397 20:15
بسم الله الرحمن الرحیم Sunanan shi Muhammad dan Imam Ali Zainul Abideen dan Imam Hussaini dan uwan Imam Hassan dan Imam Ali dan Abi Dalib mijin Sayyaidah Fatima Yar Annabi Muhammad (S.A.A.W). Sunan mahaifiyar Imam Fatima Yar Imam Hassan shugaban Samarin Aljannah ana yi mata alkunya da ummu Abdillah. Sanya sunan Imam...
-
LADAN IBAADAH TA SHEKARA SITTIN
سهشنبه 7 فروردین 1397 10:55
HADISAI BIYU MASU ALBARKA Allamah Majlisin ya rawaito a cikin Bihar-Al-Anwar daga manzon Rahmah s.a.w cewa : " duk wanda ya karanci hadisai guda biyu wadanda ya iya amfanar da kanshi dasu ko kuma ya ilmantar da wani har ya amfana, to yana da lada fiye da ladan wanda yayi ibadah ta shekara sittin" ilimin...
-
KOGI DA YAFI NONO FARI YAFI ZUMA ZAKI
سهشنبه 7 فروردین 1397 10:27
Hakika watan Rajab da sha'aban da Ramadan watanni ne masu kololuwar daraja da falala. Manzon Allah (s.a.a.w) yace:- "Hakika Rajab watan Allah madaukaki ne babu wani wata da yayi kusa dashi a falala daga cikin watanni masu girma, haramun ne a yaki kafirai a cikin shi. Ku saurara Rajab watan Allah ne, Sha'aban...
-
PLURALISM A ADDINI
چهارشنبه 3 خرداد 1396 15:55
GABATARWA Na zavi in yi rubutu a kan wannan aqida ta Puluralizim ne saboda qarancin saninta da muke da shi musamman ma a qasarmu mai albarka Nigeria. Domin yin bincike da rubutu a kan irin wadannan aqidu da a qasashenmu ba`a sansu ba sosai a suna sai dai a aikace yana da matutaqar mahimmancin gaske. Yin rubutu a kan...
-
BABBAR KYAUTA
پنجشنبه 7 اردیبهشت 1396 23:53
D’ANKA KYAUTAN UBANGIJI NE Da na gari, kamar turare ko fulawa ne wanda Allah madaukaki ya bayar dashi ga bawansa (domin nuna soyaiya da kyautatawa), kuma y’ay’aye suna samarda farin ciki da nishadi a rayuwar iyayensu, suna canza zamantakewar iyali daga yanayi daya mai ginsarwa zuwa yanayi mai dadi. A lokacinda dariyan...
-
HAIHUWA DA ABIN HAIHUWA
یکشنبه 26 دی 1395 18:06
HAIHUWA ITACE MUSABBABIN WANZUWAR RAYUWA Danda mutum ya haifa shine abinda zaisa a rika tunawa da mtutm bayan bashi, a zahirin al’amari danda zamu tafi mu bari shine zai zama gaado na hakika da zamu tafi mu barshi a doron kasa , wanda zai zamo mai bauta ga ubangiji kuma mai nemar ma iyayensa gafara daga gareshi. Da na...