DANDALIN YADA ILIMIN AHLUL-BAYT
DANDALIN YADA ILIMIN AHLUL-BAYT

DANDALIN YADA ILIMIN AHLUL-BAYT

LADAN IBAADAH TA SHEKARA SITTIN

HADISAI BIYU MASU ALBARKA


Allamah Majlisin ya rawaito a cikin Bihar-Al-Anwar  daga manzon Rahmah s.a.w cewa :  


" duk wanda ya karanci hadisai guda biyu wadanda ya iya amfanar da kanshi dasu ko kuma ya ilmantar da wani har ya amfana, to yana da lada fiye da ladan wanda yayi ibadah ta shekara sittin"


ilimin gidan annabta  haske ne da yake fitarda mutum daga duhun jahilci, hikima ce wadda take fadada kwakwale,   haka kuma shiriya ce wadda babu bata a bayanta.


                                                  *********zamu ci gaba**********

نظرات 0 + ارسال نظر
امکان ثبت نظر جدید برای این مطلب وجود ندارد.